Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Corn(Masara)
  2. Milk
  3. Butter
  4. Icing sugar
  5. Popcorn machine

Cooking Instructions

  1. 1

    Za'a gyara masara(ta yin popcorn, kanana ce ba normal masara ba) a cire datti a wanke a shanya ta bushe.

  2. 2

    Sai a dauko popcorn machine a juna yayi zafi, sai a debi masarar kamar 2 table spoon a zuba a rufe, za'a ga ya fara popping yana futowa( zaki saka bowl a gaban maching don ya dinga zubowa a ciki.

  3. 3

    In kin gama sai ki dan narka butter kadan sosai ki zuba ki juya. Ki hada madarar da icing sugar kadan ki zuba. Zaki ga madarar tayi coating popcorn din sbd dan buttern da kika saka.

  4. 4

    Idan babu maching ana iya yi a tukunya. In kin dan sa butter da sugar ya narke sai ki zuba masarar ki rufe zaki ji yana kara alamun ya fara popping. A kula da wutar don kar ya kone. Note: Ba kowane machine ake sawa butter ciki ba. In ya shiga zai narke km zai shiga cikin engine machine din ya lalata

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ROYAL CUISINE # An Appetite Of Pride
on

Comments

Similar Recipes