Soyayan Dankali da gashin kaza da coleslaw

furaira jibril baffa
furaira jibril baffa @cook_16738257
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki fere dankali ki yanka Sai a wanke a zuba masa Dan gishiri a tsane a colander Sai a soya a mangyada inya soyu a kwashe.

  2. 2

    Zaa wanke kaza Sai a Dora ta a wuta a saka mata kayan kanshi Sai kayan Dan dano da Dan gishiri ta tafasa tadan Sai a had a attaruhu d tafarnuwa da albsa a jajaga Sai a azuba soy sauce a roba a da jajjagegen attaruhu a zuba Mai kadan da kayan dandano da gishiri da kayan kanshi Sai a zuba kazar a cakuda a zuba a oven for 15 minutes.

  3. 3

    A yanka cabbage grean pepper, onion tumatir cucumber,dafafan kwai Sai a Sami madarar gari a Dan zuba a Kofi a saka ruwa kadan Sai a zuba mayonnaise da salad cream a gwauraya.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
furaira jibril baffa
furaira jibril baffa @cook_16738257
on

Comments

Similar Recipes