Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour
  2. 2Eggs
  3. 1Sugar vanilla babban cokali
  4. 1Baking powder babban cokali
  5. 3Sugar babban cokali
  6. Warm milk cup 1da kwata
  7. 3Mai babban cokali

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu bowl ki fasa kwai guda biyu da sugar vanilla kizuba saiki kadashi sosai sannan kisa sugar da mai kikara mix, kizuba warm milk cupi daya da kwata, saiki zuba flour babban cokali uku kikara mix ki kuma kara wata kamar cokali 4-5 yanda kikaga dai yayi kwabin kuma yayi daidai, saiki zuba baking powder kijuya sosai,

  2. 2

    Saiki Dora pan wuta kizuba mai kadan Amman ba Dole ba, saiki goge da paper towel, saiki zuba wanna hadin ludayi daya ki rage wuta zakiga yana bula bula a tsakiya a hankali idan daya barin yayi saiki juya dayan haka zakiyi tayi harki gama

  3. 3

    Bayan kin gama zaki iya ado da chocolate, sugar, Zuma daidai sauran su asaman pancake, shikenan ACI dadi lfy.

  4. 4
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
on
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Read more

Comments

Similar Recipes