Lemon Naa’naa

zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
kano sater

Wannan lemu bashida wani wahala gashi yanada dadi musamman a cikin a watan ramadan

Lemon Naa’naa

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Wannan lemu bashida wani wahala gashi yanada dadi musamman a cikin a watan ramadan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ganyen Naa’naa
  2. 1/4cocumber
  3. 3lemon tsami
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka cocumber ki wanke Naa’naa saiki zuba a blender ki matse ruwan lemon tsami saiki zuba ruwa

  2. 2

    Ki markada, saiki tace ki zuba sugar kisa kankara ko kisa a fridge yayi sanyi

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
rannar
kano sater
Chef 👩‍🍳
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes