Kunun kwakwa

Raulat Halilu
Raulat Halilu @cook_34883418

#Ramadan sadaka

Tura

Kayan aiki

20 mints
mutum 5 yawan a
  1. 1Kwakwa
  2. 1Fulawa kofi
  3. Sugar
  4. Madara
  5. Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

20 mints
  1. 1

    Na goga kwakwa nasa sa atukunya nazuba ruwa sai dora kan wuta nadauko fulawa na dama da dan kauri

  2. 2

    Daruwan kwakwan ta tafasa sai nazuba fulawa nadauri nasauke

  3. 3

    Sai na matsa laimu tsami nasa sugar da madara na motsi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Raulat Halilu
Raulat Halilu @cook_34883418
rannar

Similar Recipes