Gashin fanke

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Sokoto State

Wannan yanada Dadi musamman ga wadanda Basu son Abu mai

Gashin fanke

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan yanada Dadi musamman ga wadanda Basu son Abu mai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Fulawa cofi
  2. Sugar 3T (3tablespoon)
  3. 1 TYeast
  4. 1/2 tGishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tankade fulawa sai kisa sinadaran duka kisa ruwa ki kwaba irin kwabin fanke sai ki aje ya tashi

  2. 2

    Bayan ya tashi sai ki aza non-stick pan Kan wuta sai ki zuba in gefe daya yayi ki juya daya (low heat)

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes