Electric lemonade

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ruwan lemon tsami
  2. Soda
  3. Sugar syrup
  4. Food colour
  5. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu kofin ki ki zuba ruwan lemon tsamin ki sai ki zuba sugar syrup inki sai ki fasa kankara kisa sai ki kawo soda ki ki zuba

  2. 2

    Sai ki samu toothpick ko straw ki ibo food colour kadan sai kisa ki juya shi iya saman kofin shi a hankali karkisa ya kai karshe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
rannar
Kaduna
Ina matukar son in Iya girki kuma ina so in zama qwarariya💝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes