Moctail

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sugar syrup
  2. Red and blue food colour
  3. Sprite
  4. Lemon tsami
  5. Qanqara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Sugar syrup zaki dafa sugar da ruwa ki diga red food colour banida grenadine shine ne using din sugar syrup se ki zubashi a qasan cup se ki daka qanqara kisa seki matsa lemon tsami akai ki zuba sprite kisa blue food colour done😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes