Green hawaii

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Mountain dew roba
  2. 1Lemun tsami guda
  3. Sugar syrup
  4. 1Cucumber
  5. Blue Food colour
  6. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nayi amfani da mountain dew saboda rashin Sprite na yanka cucumber na gida gida na zuba mountain dew din a cup na zuba sugar syrup din na matse lemun tsami a wani cup na tace sai na hada da mountain dew din na zuba food colour din nasa kankara da yayi sanyi sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jumare Haleema
Jumare Haleema @hallyjumare84
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes