Banana Sticks

Chef Leemah 🍴
Chef Leemah 🍴 @L_23032022
Gombe State

Kamshin sa dabanne harta tukunyar da kikayi suyan seta kama wannan kamshin balle kuma abun cin ta kan sa.

Banana Sticks

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Kamshin sa dabanne harta tukunyar da kikayi suyan seta kama wannan kamshin balle kuma abun cin ta kan sa.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Flour kofi
  2. Butter cokali 2
  3. 0.6 mlBaking powder
  4. Cinmamon powder karamin cokali 1
  5. Sugar 3/4 kofi
  6. 10Ayaba guda
  7. 2Kwai
  8. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki bare ayaban ki ki yanke farkon da karshen kisasu a dan kwano seki sa na tsakkyan a freezer

  2. 2

    Ki marmasa ayaban da cokali kisa sugar ki juya seki fasa kwai akai kisa duk sauran sinadaran ki kwaba shi in kinaga zaimiki karni seki diga lemun tsami

  3. 3

    Ki ciro ayaban freezer ki soka su a tsinke seki zuba kwabinki a kofi mai zurfi seki na tsoma ayabar a ciki kina soyashi sama sama a mai....Aci dadi lfya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Leemah 🍴
Chef Leemah 🍴 @L_23032022
rannar
Gombe State

sharhai

Similar Recipes