Jalof rice with coleslow and fruits salad

Mrs Aliyu Tk
Mrs Aliyu Tk @cook_23367866
Jos

Jalof rice with coleslow and fruits salad

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafan da ta kusa dahuwa
  2. Mangyada
  3. Karas
  4. Koren wake
  5. Albasa
  6. Attaruhu
  7. Sinadaran dandano
  8. Sinadaran kamshi
  9. Fruits salad
  10. Kankana
  11. Ayaba
  12. Gwanda
  13. Fanta
  14. Coleslow
  15. Kabeji
  16. Karas
  17. Kwai
  18. Bama
  19. Sikari
  20. Gishiri
  21. Garin masaro
  22. Madara ta gari

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba mangyada a tukunya ki dora akan wuta idan yayi zafi ki yanka albasa ki zuba sannan ki zuba markadadden tattasai da attaruhu ki soya sai ki zuba su karas dinki da ki gyara kika yanka idan su dan soyu sai ki zuba sinadaran kamshi sannan ruwa daidai wanda ze dafa miki shinkafan

  2. 2

    Idan ya tafasa ki zuba shinkafa ki zuba sinadaran dandano ki gauraya ki rufe har yayi

  3. 3

    Ki yayyanka kankana,abarba da gwanda sai ki zuba fanta ki gauray

  4. 4

    Ki yanka kabeji ki goga karas ki yanka dafaffen kwai ki zuba bama garin masaro sikari gishiri madara ki gauraya

  5. 5

    Aci dadi lfy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Aliyu Tk
Mrs Aliyu Tk @cook_23367866
on
Jos

Similar Recipes