Share

Ingredients

  1. Beans
  2. Pepper
  3. Scotch bonnet
  4. Onion
  5. Ajino moto
  6. Salt
  7. Veg oil for frying

Cooking Instructions

  1. 1

    Firstly zaki zubama wakenki ruwa sai ki surfashi, inya surfu saiki wanke ki cire dussan har sai ta fita

  2. 2

    Saiki zuba pepper, scotch bonnet and onion sai a markada amma kar a cika ruwa

  3. 3

    Sai ki xuba ajino moto and salt

  4. 4

    Ki sanya oil naki akan wuta ki yanka albasa a ciki inta yi brown saiki kwashe sai ki fara sanya qullunki a ciki kina soyawa, inya soyu sai ki kwashe. Notice:kosai bayason maggi bcos yana sashi qarfi kuma bayayin kyau, ajino moto and salt ake sawa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Harande
Maryam Harande @harandemaryam
on
Kaduna State, Nigeria
cooking is my pride and passion
Read more

Comments

Similar Recipes