Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko kisami shinkafar ki gairata. Sai kijikata idan ta juku, sai ki dafa shinkafa kadan kizuba acikin jikarkeyar ki yanka albasa ki zuba acikin ki Kai nuka.
- 2
Idan an nuka sai kizuba yeast acikin kijua sosai suhade jikin su sai kisa a rana, kibashi kamar minti shabiyar sai kiduko. Ki zuba kwai da sukari daya kijuya.
- 3
Sai kidura kasko ahuta idan yaye zafi kizuba Mai sai kizuba kullilki kirufe idan yayi shikenan kin gama sinasir din ki.
- 4
Ki gara kayan miyar ki kiwanke su sai kiniga su, kidura akan huta idan ruwan ya stosto sai kizuba Mai, kisami agushin ki, kizuba acikin kwano sai kizuba Mai kadan da gishiri kadan ki zuba ruwa kijuyasu, sai kirinka zuba acikin miyar kibarshi ya dahu sosai.
- 5
Sai kigara alaiyahun ki, kiyan Kashi ki wanke sai kizuba magi acikin miyar kibarshi ya dahu kizuba alaiyahu kisai ki. A CI DADI LFY
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Sinasir da miyar agushi


Sinasir


Sinasir


Sinasir


Sinasir


Tuwon shinkafa da miyar taushe


Sinasir


Tuwan semovita da miyar alaiyahu


Miyar agushi


Taliya d ferfesun kayan ciki


Sinasir


Sinasir da miyar Alayyahu


Sinasir


Sinasir


Wainar semo


Sinasir


Sinasir da miyar waterleaf


Faten Irish da alaiyahu


Dambun kuskus da hanta da kwai


ToastedBread.. Gasashshen bread


Tuwon shinkafa miyar agusi


Shinkafa da miya


Sinasir


Dafadukan dashishi


Wainar shinkafa da miyar alaiyahu


Dambun nama da alaiyahu


Miyar Agushi


Soyayyar doya da kwai


Masa&sinasir


Macaroni da indomie

sharhai