Potato chip nd fry plantain

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#stayactive dankali yanada dadi ya kunshi sinadarai masu kara lafiya

Potato chip nd fry plantain

#stayactive dankali yanada dadi ya kunshi sinadarai masu kara lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

rabin awa
mutum 2 yawan a
  1. Potato
  2. Plantain
  3. Salt
  4. Oil for frying
  5. Ketchup

Umarnin dafa abinci

rabin awa
  1. 1

    Zan fere dankali nawanke na yanka atsaye insa salt kadan zandura mai awuta insa albasa kadan idan mai yayi zafi insa dankalina inbarshi yasoyu inkwashe intsane sannan insa akan tissue mai yatsane sosai.

  2. 2

    Zanbare plantain inyanka atsaye insa salt injuya sai inzuba acikin mai me zafi insuya idan tasuyo inkwashe.ga ketchup zanci Chips dashi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

Similar Recipes