Ingredients

  1. 1 cupRidi
  2. Sugar rabin copi
  3. Zuma cokali biyu

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke ridinki saiki shanya sa idan ya bushe saiki soya sama-sama, saiki Dora wata tukunyar kizuba sugar, Zuma, saiki juya ki barsu su dahu bayan ya dahu saiki juye cikin ridin kijuya ya hade jikinsa sosai, saiki samu leda kina gamawa ki juyeshi ciki saiki yi saurin danne kan ledan ki murza ki fidda shape dinda kikeso, aci dadi lfy 😋

    Ana gamawa ake juyeshi cikin leda saboda idan kika tsaya wasa ba tareda kin juyeshi ba zai Dan kare miki

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
on
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Read more

Comments (4)

saadatu ahmad
saadatu ahmad @saadat1998
Pls anasa ruwa a sugar ko shi kadai zaa barshi ya dahu?

Similar Recipes