Tuwon masara da semovita

Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
Biu,Borno State

Wani lokacin yakan zama kina son yin tuwon masara ko semovita amma garin da yarage ba zai isheki,ba to albishirinki! Zaki iya hada garin semo da masara kiyi tuwonki cikin kwanciyar hankali.haka zalika wasu ba su son cin tuwon semo wasu kuma na masara toh ga mafita .

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Garin semovita
  2. Garin masara

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisa ruwanki a wuta daidai adadin yawan tuwon da zakiyi.idan ya tafasa sai kiyi talge da garin masara.

  2. 2

    Idan ya dahu sai ki tuka tuwonki da garin semovita,ki barshi ya turara sai ki sake tukawa.kin gama tuwon masara da semovita.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
on
Biu,Borno State

Comments

Similar Recipes