Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kabeji
  2. Karas
  3. Kokomba
  4. Dafaffen kwai
  5. Mayonnaise

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki sami kwano Mai tsafta a yanka kabeji a wake shi d Dan gishiri a tsane shi a kwalanda a ajiye a gefe,sannan a dauko karas fere bayansa a wanke shi a gurza shi sannan ayanka kokomba bayan an wanke ta sannan a dafa kwai idan ya huce a 6are ayanka yadda ake so sai a dauko tray a fara zuba kabeji sai karas d kokomba d kwai sai a zuba mayonnaise a kai

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ummu hamid
Ummu hamid @ummuhamid_5990
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes