Dabun shinkafa da miyar cabbege

bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228

Kitchenchallenge

Dabun shinkafa da miyar cabbege

Kitchenchallenge

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hr
4 yawan abinchi
  1. shinkafa
  2. mai
  3. Cabbage
  4. attaruhu
  5. carrot&piace
  6. spices &maggi
  7. nama

Cooking Instructions

1hr
  1. 1

    Da farko zaki barzomiki shinkfarki sai ki tankada ki cire garin da tsakin zakiyi amfani sai ki wanke kisa gishiri kisa a steamer ki turarashi na minti 45 idan yayi sai kisa mai ki juyashi sosai shikenan

  2. 2

    Zaki yanka cabbage ki ajiye sai kiyi greetin din kayan miya ki tafasa nama ki yanka carrot Dinki sai zaki dora tukunya kisa mai kisa nama da kayan miya yayi 5 mint sai kisa ruwa kadan sai kisa maggi spices carrot pices da cabbege sai ki rufe yayi kamar mint 10 shikenan kin gama

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
on

Comments

Similar Recipes