Dambu shinkafa

ameenatdkoli
ameenatdkoli @cook_16558675
Zamfara State

Mijina yanason dambu nayi yaci ya yaba sosai

Dambu shinkafa

Mijina yanason dambu nayi yaci ya yaba sosai

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hr
4people
  1. Barzarzar shinkafa
  2. Mai
  3. Maggi
  4. Attarugu
  5. Albasa
  6. Cabbage 🥬
  7. Karas
  8. Kayan kamshi
  9. Curry

Cooking Instructions

1hr
  1. 1

    Idan aka kawomaki niqan shinkafar zaki wanke seki turarata idan ta turaru seki kwashe kisa a maxubi me girma kisa mai da kayan hadin baki daya se kimayar acikin steamer kibashi minti 20min seki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ameenatdkoli
ameenatdkoli @cook_16558675
on
Zamfara State
am aminatu from zamfara state living in gusau,🏘️with my family 👨‍👨‍👧‍👧I love snacks
Read more

Comments

Similar Recipes