Milk - popcorn

Masu dafa abinci 16 suna shirin yin wannan

Mmn hanan wannan naki ne ❤️

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cuppop corn
  2. 2 tbsoil
  3. 1 cup (250 ml)water
  4. 1/2 cup of sugar zaki iya karawa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba mai cikin tukunya tareda masarar popcorn saiki juya sosai ki Dora Kan wuta ki rufe ruff zaki rage wutar ki barshi karki cika wuta, idan yafara yi zakiji alamar yana Kara,

  2. 2

    Bayan yayi saiki juye cikin bowl ki aje a gefe, saiki Dora wata tukunyar ki zuba ruwa nd sugar ki barshi ya dahu ya fara kauri Amman ba chan ba zakiga yana kunfa yayi danko

  3. 3

    Saiki rage wutar sosai ki zuba vanilla, kikara mix saiki juye popcorn dinki Akai kiyita juyawa harsai kinga ko ina yaji sugar din,

  4. 4

    Saiki zuba madara kikara juyawa zakiga tana hadewa tana kama jikin popcorn din shikenan saiki sauke ki zuba a mazubi shikenan kin kammala popcorn 🍿 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
rannar
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes