Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsof flour
  2. 1/4 cupof corn flour
  3. 2 tspof salt
  4. and half cup of water 3

Umarnin dafa abinci

  1. 1
  2. 2

    Zaki hade flour dinki d corn flour sannan ki kawo ruwa ki dama

  3. 3

    Seki dora kaskonki a Wuta ya dau zafi

  4. 4

    Seki sa brush kidinga dan gwalo kwabinki kina shafawa ajikin kaskon

  5. 5

    Inyayi seki baye ki ajiye haka xakiyi tayi har ki gama, seki rufe d leda

  6. 6

    Seki dinga daukar daya kisa fillings din seki nannade kamar tabarma sekin kusa zuwa qarshe seki kamo gefe d gefe seki ki shafa flour da kika kwaba da ruwa seki karasa nadewa

  7. 7

    Seki soya a mai mai xafi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes