Egg roll

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.

Zaki iya amfani da butter maimakon mai, Karki cika wuta wajan suya idan kika cika cikin zai miki tuwo bazai soyu ba kenan...

Egg roll

Zaki iya amfani da butter maimakon mai, Karki cika wuta wajan suya idan kika cika cikin zai miki tuwo bazai soyu ba kenan...

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupFlour
  2. 2 tbspSugar
  3. Salt 1 /4 tsp
  4. 1/2 tbsBaking powder
  5. 2 tbspOil
  6. 1egg
  7. 1/2 tspNutmeg

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada flour, sugar, salt, baking powder, nutmeg, kijuya sosai saiki zuba mai kikara mix bayan sun hade saiki fasa kwai kikara mix ki tabbatar sun hade saiki zuba ruwa ki kwaba bayan kin gama saiki rufe ki aje har tsawon minutes 3 /5 agefe dama kin riga da kin dafa kwanki saiki raba flour gida 5 ko wacce zakiyi flat da ita a tafin hannunki saiki Dan shafa flour akai.

  2. 2

    Saiki danko kwan Shima kidan shafa masa flour saiki sashi kan flour din ki rufe saiki mulmula shi sosai yayi ball haka zakiyi tayi harki gama

  3. 3

    Bayan kin gama Saiki Dora mai wuta Idan yayi zafi kadan saiki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
rannar
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Kara karantawa

Similar Recipes