Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupflour
  2. 1 tbspsugar
  3. Half tsp na salt
  4. 1maggi
  5. 1 tbspbutter
  6. 1 tspyeast
  7. Kifi
  8. Maggi
  9. Salt
  10. Attaruhu
  11. Albasa
  12. Ginger
  13. Garlic
  14. Curry
  15. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour sai ki zuba acikin kwano me kyau sai ki zuba salt, sugar, maggi da butter aciki sai ki juya sai ki dakko yeast ki zuba aciki kisa ruwa kadan sai ki gwaba sai ki ajjiye yayi kamar minti 20.

  2. 2

    Zaki dakko kifi sai ki wanke sosai ki zuba acikin tukunya sai ki yanka albasa aciki kisa garlic da ginger da maggi da gishiri kadan sai ki daura akan wuta ki dafa idan yayi sai ki sauke ki cire kayar sai ki dagargaza kifi.

  3. 3

    Zaki wanke attaruhu da albasa sai ki yanka albasa shi kuma attaruhu sai kiyi grating dinsa.

  4. 4

    Zaki zuba mai kadan acikin tukunya sai ki zuba albasa aciki sai ki suya sama sama sai ki zuba attaruhu sai ki dakko kifi ki zuba aciki kisa maggi kadan da ginger da garlic da curry sai ki juya sai ki soya.

  5. 5

    Zaki dakko dough dinki sai ki yanka shi kamar haka sai ki dinga dauka da daya daya kina murzawa sai ki dakko kifi ki zuba a baking dough din sai ki kwaba flour kadan da ruwa sai ki shafa a karshen sai kiyi rolling.

  6. 6

    Zaki zuba mai acikin kasko sai ki daura akan wuta idan yayi zafi sai ki dakko fish roll dinki ki soya, amman kisa wuta kadan sabuda kada ya kune kuma cikin be soyo ba.

  7. 7

    Ga fish roll dinmu nan yayi sai asha da lemo me sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes