Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa Kofi biyu
  2. Sugar cokali biyu
  3. Gishiri kadan
  4. Yeast cokali daya
  5. Ruwan dumi

Cooking Instructions

  1. 1

    A Sami kwano Mai kyau a tankade fulawa a ciki a zuba sugar da yeast da Dan gishiri kadan sai a juya sai a zuba ruwan dumi a kwaba shi ka da Yi ruwa sai arufe shi ya tashi sai a Dan buga shi sai a gasa a oven ko frying pan Amma za'a dan sa Mai kadan a frying pan din saboda kada ya kama

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@cook_16595990 Allah ya nuna min ranan da zan gwada abinga 😂
Cook Today
Ummu hamid
Ummu hamid @ummuhamid_5990
on
Kano
I love cooking
Read more

Similar Recipes