Faten shinkafa da wake

Ummu Abdul muhseen
Ummu Abdul muhseen @M0225
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hr 15min
12 servings
  1. 4 cupsRice
  2. 1 cupBeans
  3. 1/2 cupPalm oil
  4. 1 cupofGroundnuts
  5. 10 piecesMaggi
  6. 1 pinchf salt
  7. Onga
  8. 1 spoonCurry
  9. Ginger and garlic
  10. 10Pepper
  11. 3big onions
  12. spring onions
  13. Yakuwa da alayyaho

Cooking Instructions

1hr 15min
  1. 1

    Firstly Zaki wanke attarugu da tattasai da Albasada garlic da ginger, sai ki jajjaga, already kin zuba manja acikin tukunya tare da yankakkiyar albasa kadan kin soya shi, sai ki zuba jajjagen ki, ki soya.

  2. 2

    Idan ya soyu sai ki zuba ruwa aciki, sai ki gyara wake ki wanke kizuba acikin ruwan kibarshi yayi 30.

  3. 3

    Kibare maggi kizuba aciki tare da spices dinki, sai ki wanke shinkafa kizuba tare da dakakkiyar gyada, ki bari ya nuna.

  4. 4

    Idan ya nuna sai ki zuba yankakken yakuwa da alayyaho da liwashi da albasa, already kin riga da kin wankeshi da ruwan gishiri.

  5. 5

    Inyayi 3min sai ki sauke, sabida ba aso ganyen ya nuna.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Abdul muhseen
on
Ina matukar kaunar girki, shiyasa akoda yaushe nake kokari Inga nayi mu'amala da wadanda suka da iya girki.
Read more

Comments

Similar Recipes