Kayan aiki

10mnt
2 servings
  1. Slicebread
  2. Maggi
  3. Kwai
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Butter

Umarnin dafa abinci

10mnt
  1. 1

    Ki fasa kwai a bowl kixuba masa maggi

  2. 2

    Ki jajjaga attaruhu d albasa kixuba acikin kwan Ki kadasu

  3. 3

    Ki daura pan awuta idn yy xfi ki shafa butter

  4. 4

    Sae kisaka bread dinki acikin ruwan Kwai sae ki Cire kisa akam Pan idan bari daya yayi sae ki xuya Dayan

  5. 5

    Haka xkyityi hr kigama

  6. 6

    Xki iyachi d lemo ko tea

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
rannar
Zaria, Kaduna, Nigeria
Proud to be a chef 👩🏻‍🍳 cooking and baking ix my passion 💯I love creating recipes
Kara karantawa

Similar Recipes