Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu bowl ki fasa kwai guda biyu kizuba sugar akai saiki mix sosai bayan kin gama saiki zuba warm milk, baking powder, salt, milk, vanilla, Cocoa, oil, kiyi mix sosai harsai kinga sun hade saikina zuba flour a hankali kina juyawa har yayi miki yanda kike bukata saiki Dora non stick pan wuta kizuba kullun yanda kike bukata saiki rufe ki rage wutar sosai zakiga yana bula bula a tsakiya saiki juya dayan barin idan yayi saiki cire shikenan
- 2
- 3
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
Chocolate mug cake
Thank you so much @grubskitchen , thank you cookpad #mugcake Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Fluffy Pancake
#FPCDONE MUNAGODIYA COOKPAD Yarana naso kayan fulawa kona biyu banyi abu fulawa ba sabida inaso na rage kiba🤣dan nasan inda nayi senaci segashi yara su dameni iyimusu pancake danayi senaga yayi kyau sosai shine nace bari nasa a cookpad Maman jaafar(khairan) -
-
Chocolate cake
A duk kalolin cake da muke dasu babu wanda nafiso kamar chocolate cake kuma yarona ma yanasonshi. Dan haka bana dadewa sai nayi.😋😍 Zeesag Kitchen -
-
Chocolate cup cakes
#cake Wannan cake baa musamman ne nayi ranar anniversary na Iyalina sunji dadinsa sosae Afrah's kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Chocolate fudge cake
#gashi wato wan nan cake din gaskiya baa bawa yaro me kyiwa 😋 khamz pastries _n _more -
Korean pancake
#HI Wana pancake din baa magana se an gwada kuma gashi so simple Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Doughnut
Baa saka ruwa ko milk cikin wannan doughnut din, cream nd yoghurt kawai, wannan shi ake kira doughnut 🍩 😋sai an gwada Akan San na kwarai❤️ @matbakh_zeinab -
Chocolate Bar Cookie
Thank uh jahun for the recipe 💛 it was very testy,sweet and attractive wollah💟💟 Maryamyusuf -
-
-
Pancake 🥞🥞
Yana da Dadi sosae gashi b wahala zakiyishi ko lokacin buda baki kokuma a breakfast #ramadansadaka Zulaiha Adamu Musa
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15816301
sharhai (6)