Marinate din kifi

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Yana da dadi sosai wannan halin, dadin sa yana danganta da tsawon awanni da kk barshi ya tsumu🥰 babu karni ko kadan 👌 maigidana kifi bai dameshi ba sbd wannan karnin na kifi amma duk santa nayi wannan tsumi yana ci sosai, har cewa yake wasa wasa dai na koya masa cin kifi🤣😂 daman kuma can ni masoyiyar kifi ce😋💃😂 wannan measurements din na kifi biyu ne madaidaita #teamkano

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Mai 1tbp
  2. 2Maggi star
  3. Gishiri pinch
  4. Black pepper
  5. Ginger powder
  6. Rosemary
  7. Oregano
  8. Cumin powder
  9. Mixed spices
  10. Curry
  11. Lemon 2 madaidaita
  12. Grill seasoning

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kifinki da ruwan lemon, ki tsane shi saiki zuba masa all ur spices and seasoning,ki matse dayan lemon din akai kiyi mixing ki tabbatar ko ina y samu saiki rufe kisa a fridge tsawon a wanni da kk so, nidai nawa yayi 5hrs ne saiki gasa shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai (5)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
I am sure the outcome will be a bomb are we roasting or grilling? 😋

Similar Recipes