Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

7mins
  1. 3 Cupsflour
  2. 1 cupOil
  3. 1 cupPowdered sugar
  4. Flavour
  5. Butter
  6. Milk

Cooking Instructions

7mins
  1. 1

    Zaki tankade flour,saiki zuba dakakken sugar ki akan flour sannan ki zuba Mai da flavour da butter,Sai ki cakuda har saita hade jikinta,daganan saiki samo ludayinki kina zubawa aciki Sai ki bugi bayanshi a hankali zakiga Yana fita.

  2. 2

    In Kika gama saiki kunna oven dinki wutar sama da kasa ki gasa.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukayya Jarma
Rukayya Jarma @ruky14744
on
Ina kaunar girki musamman snacks da Kuma Miya kala kala
Read more

Similar Recipes