Mango juice

teezah's kitchen
teezah's kitchen @cook_14114675
Kano

Mango juice is awesome, I like it, musamman ida da sanyi ya ji kankara 😋

Mango juice

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Mango juice is awesome, I like it, musamman ida da sanyi ya ji kankara 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 minutes
4 servings
  1. 3large mangoes
  2. Mango flavour
  3. Sugar
  4. Na'ana'a hand full
  5. Ginger yatsu 1 Dan madai dai
  6. Ice block wato Kankara

Umarnin dafa abinci

30 minutes
  1. 1

    Ki yanyanka mago din ki cire bawon da kwallon ki sa a blender sai ginger da na'ana'a kiyi blending sosai

  2. 2

    Zaki tace kisa sugar da flavour

  3. 3

    Sai ki zuba kankara, enjoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
teezah's kitchen
teezah's kitchen @cook_14114675
rannar
Kano
cooking is my hubby my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes