Lemun mango

Meenat m bukar
Meenat m bukar @cook_20556775

Hmmm tsabar dadi mijina gaba daya ya fita dashi suka sha ruwa da abokanshi

Lemun mango

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Hmmm tsabar dadi mijina gaba daya ya fita dashi suka sha ruwa da abokanshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 6Mango
  2. Sugar dai dai
  3. Flavour
  4. Lemun tsami kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke mango dinki saiki fere bayan kiyanshi sai kiyi blending dinshi

  2. 2

    Saiki taceshi kisa sugar da lemun tsami saiki saka mango flavour saiki saka kankara shikenan..Asha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat m bukar
Meenat m bukar @cook_20556775
rannar

sharhai

Similar Recipes