Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki kwaba flour dinki kamar 3 cups da mai kamar 4tbs da gishiri kibkwabata kamar kwabin cincin ko meat pie

  2. 2

    Saiki rabata ball kamar 8 saiki dunga daukar 1 by 1 kina murzawa da fadi idan kingama kisa a kasko ko fry pan ki gasa kowane bangare

  3. 3

    Saikizo ki maidata circle using marfin tukunya. Ko plate saiki rabata 4 saikisa aleda ki rife karta sha iska

  4. 4

    Saikizo ki Nada bayan kin gama kibarta tadansha iska kadan saikisa aleda ko roba

  5. 5

    Saiki sa albasa a tukunya kidan soyata saikisa minced meat dinki ki dafa kisa maggi da kayan kamshi da attarugu ki soya ki hada filling dinki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sadiya garba
sadiya garba @sadiya1990
rannar

Similar Recipes