Kayan aiki

  1. 1 1/2 cupflour
  2. 4eggs
  3. 1 cupsugar
  4. 1 tbsbaking powder
  5. 2 tbsNestle cream
  6. 1evaporated milk
  7. 7 tbspowder milk
  8. 1 cupcondensed milk

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    In a mixing bowl,add in ur 4 eggs and 1 cup of sugar zaayi beating dinshi sai ya Zama fari,

  2. 2

    Sai a samu 1 and half cup na flour asa 1 tablespoon baking powder and mix

  3. 3

    Sai a zuba a cikin egg and sugar mixture dinmu,u can add flavor kadan ya kashe karnin fold gently har ya shige sai a shafa butter a baking pan a gasa

  4. 4

    In a bowl zaka sa nestle cream 2 tablespoon, evaporated milk guda daya, powdered milk zakayi diluting 5-7 tablespoon ka zuba,add 1|2 cup na condensed milk

  5. 5

    Sai kayi mixing dinsu gaba daya ka juye cikin cake Dinka,u can add more milk ya danganta da how rich kakeso

  6. 6

    Then u beat ur whip cream and decorate the cake and add topping of ur choice

  7. 7

    In ya gasu zaka barshi ya Sha iska sai asa fork ayi huhhuda

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Faiza Kaita
Faiza Kaita @cheffaizakaita
rannar

Similar Recipes