Macaroni Jollof with spinach

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan
BADIYA ABDULLAHI
BADIYA ABDULLAHI @noor3910
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

45 minutes
2 people
  1. Macaroni
  2. Water
  3. 1Onion
  4. 4Attarugu
  5. 2Tomatoes
  6. Spinach
  7. Maggi cubes 4
  8. 1/2 tea spoonSalt
  9. Oil
  10. Ginger and galic
  11. Curry
  12. Fish

Umarnin dafa abinci

45 minutes
  1. 1

    Za'a wanke tukunya a dora kan wuta a zuba markade a zuba Maggie da ginger da galic,idan ya shanye ruwan

  2. 2

    Sai a sanya mai ya soyu sai a zuba ruwa. Idan ya tafasa ruwan yadan rage,

  3. 3

    Sai a zuba macaroni a zuba salt a motsa. Idan ya kusan dahuwa sai a zuba Spinach da albasa da soyayyen Fish a rufe a rage wuta.

  4. 4

    Idan yy 5 minutes shikenan.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

BADIYA ABDULLAHI
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes