Kayan aiki

30 mins
2 people
  1. Spinach
  2. Spice
  3. Pepper mix
  4. Onion
  5. Eggs 2
  6. Onga
  7. cubesMaggi
  8. Curry
  9. Oil

Umarnin dafa abinci

30 mins
  1. 1

    Da farko za’a fashe kwai a cikin bowl asa maggi star kadan da dan gishiri sai adan zuba jajjagen kayan miya kadan da albasa a kada.

  2. 2

    Za’a aza frying pan a wuta asa mangyada kadan a zuba kwai idan ya fara soyuwa already an yanka Alayyahu an wanke shi da kyau

  3. 3

    Saiki zuba Alayyahu saman kwai ki zuba maggi,curry,jajjagen ki da albasa saiki dinga juyawa kina dan wargaje shi

  4. 4

    Sabida kwan ya shiga ko’ina haka za’a yita juyawa har sai ya soyu a kwashe zaki iya ci hakanam koda shinkafa ko doya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Abubakar
rannar

sharhai (4)

Similar Recipes