Kayan aiki

20 mins
2 people
  1. macaroni, 1
  2. seasonings, 4
  3. oil,
  4. pepper,
  5. nama
  6. Albasa 2
  7. water,
  8. citta
  9. garlic

Umarnin dafa abinci

20 mins
  1. 1

    Da farko zaki zuba mai a tukunyarki ki saka albasar ki ta fara soyuwa sannan ki kawo jajjagaggen kayan miyarki ki zuba

  2. 2

    Sai ki kawo seasonings dinki dasu garlic and ginger powder ki zuba

  3. 3

    Sannan ki kawo namanki da stock dinsa ki juye ki tsaida ruwan yadda kike so

  4. 4

    Idan ya tafaso zaki kawo macaroni dinki ki zuba idan ya kusa tsane ruwansa sai ki zuba albasa

  5. 5

    Karshe ki kashe wutar shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asmau Mujitapha
rannar
Hv fashion for cooking and wl one day like to be a great chef
Kara karantawa

Similar Recipes