Kayan aiki

rabin awa
mutum 2 yawan a
  1. Macaroni half pack
  2. Palm oil
  3. Tomato,pepper, onion
  4. Spinach
  5. Knorr cube
  6. Fry meat
  7. Spice

Umarnin dafa abinci

rabin awa
  1. 1

    Zaki dura tukunya kisa manja da albasa idan tasuyu kimarkada kayan miya kizuba akan albasa kibarshi yasuyu kisa soyayyen nama kisa maggi,kitsaida ruwa yadda zai isa kisa spices kirufe yatafasa.

  2. 2

    Idan yatafasa kisa macaroni kirufe idan takusa dahuwa dama kingyara alaiyahu kin yanka kisa salt kiwanke saiki zuba shine karshe saiki rufe 5 mint kisauke aci.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes