Kayan aiki

30mins
4 servings
  1. 2 cupsrice
  2. 5tattasai
  3. 5tarugu
  4. 2onions
  5. 2tomatoes
  6. 7 pcsgarlic
  7. 1 tspginger powder
  8. 1 tspcurry
  9. Vegetable oil
  10. Water as required
  11. 8maggi

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Nahada tattasai, tarugu da albasa tareda garlic nayi blending, nadora tukunya nazuba mai na yanka albasa nazuba,

  2. 2

    Bayan tafara soyuwa saina zuba kayan miya nasoya su.

  3. 3

    Na wanke shinkafa nazuba, bayan data kusa dahuwa saina kara yanka albasa kanana nazuba,

  4. 4

    Saina maida wutar kadan, nasa foil paper narufe bakin tukunyar sannan nasa marfin narufe.

  5. 5

    Bayan ta dahu nasauke, already dama nayi peppered meat sai nayi serving dashi tareda dafaffen kwai.

  6. 6

    Saina zuba tafasashen ruwa aciki, bayan yakara tafasowa saina zuba maggi, Curry da sauran kayan kanshi,

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
rannar
Katsina

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Da gani tayi dadi 😋
ko zakiyi mun magana whatsapp don Allah 🤗

Similar Recipes