Kayan aiki

  1. 1 packmacaroni
  2. Salt
  3. Water as required
  4. 6scotch bonnet
  5. 2tattashe
  6. 1onion
  7. 2carrots
  8. Peas
  9. Green beans
  10. Chicken
  11. 1 tspcurry
  12. 4maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nasamu tukunya nasa ruwa yatafasa saina zuba macaroni nasa gishiri nabarta tadahu

  2. 2

    Sannan najuye a colander ya tsane sannan nazuba a mazubi

  3. 3

    Saina zuba aciki, nasa maggi, da sauran kayan hadi

  4. 4

    Sannan na dauko daffafar kazata nazuba, nabarsu suka dan kara dahuwa kuma suka hade jikinsu

  5. 5

    Sannan nayi serving

  6. 6

    Na jajjaga kayan miya nasoya sama sama, dama na dan tafasa veggies dina

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisa Lawal
Nafisa Lawal @chefnafisaabdullahi
rannar

Similar Recipes