Macaroni Jollof with spinach

BADIYA ABDULLAHI @noor3910
Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a wanke tukunya a dora kan wuta a zuba markade a zuba Maggie da ginger da galic,idan ya shanye ruwan
- 2
Sai a sanya mai ya soyu sai a zuba ruwa. Idan ya tafasa ruwan yadan rage,
- 3
Sai a zuba macaroni a zuba salt a motsa. Idan ya kusan dahuwa sai a zuba Spinach da albasa da soyayyen Fish a rufe a rage wuta.
- 4
Idan yy 5 minutes shikenan.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Spinach egg
Wana miya alayaho da kwai kina iya cinsa da doya, potatoes, shikafa, couscous#endofyearrecipe Maman jaafar(khairan) -
-
-
Fusilli Spinach
Natashi yaw inaji kiwya kuma gashi dole yara suci abici shine kawai na hada wana abici kuma masha Allah kowa ya yaba Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Spinach rice and tandoori chicken
Ina kara ma fiddys kitchen godiya akan recipe din tandoori chicken. Allah ya saka da alkhairi ya kuma biyaki da gidan aljanna Zeesag Kitchen -
Smoky Jollof Rice and peppered chicken with plantain
#SallahMeal Na kona biyu banyi jollof rice ba kuma abunda yasa shine oga baicika so jollof rice ba shiyasa bana yawa yisa to se gashi inata marmari shi shine nace to bari nayi koda kadan ne ni da yara muci ama abun mamaki jollof rice din yayi dadi Sosai har oga seda yaci hada nema kari 😂 Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Jollop din wheat semolina pasta (Macaroni)
Inada sauran miyar da nayi jiya,kayan ya rage,na rasa mezanyi da ita,kawai sai nayi tunanin nayi amfani da ita nadafa Macaroni Samira Abubakar -
-
Jollof din macaroni
#oneafrica . Na fita unguwa na dawo na yunwa ina neman abun dafawa wadda bazai bata lokaci ba kuma na gaji da indomi kawai na tuna inada macaroni kuma gashi anakan challenge na one Africa shin na yi sharp sharp. Na sadaukar da girkin nan ga @Leemah @Sams_Kitchen da @nafisatkitchen duk bismillan ku Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Masa da miyar Alayaho
#gargajiya , Happy Anniversary Admin aunty jamila Tunau muna alfaari dake,Allah ya kara muku zaman lafiya da konciya hankali Allah yayiwa zuriya albarka ya rufamuna asiri duniya da lahira, wana girki nakine muna tayaki murna Allah ya bar kauna tare da abba yayi budi mai albarka 🤗🥰 Maman jaafar(khairan) -
-
Tilapia stew
#worldfoodday#choosetocookA rayuwata inaso girki sosai musaman ma iyalina Maman jaafar(khairan) -
Spaghetti, potatoe and spinach
Yarana naso taliya sosai shine nace yaw bari na karamusu da alayaho kuma suji dadinsa sosai dasu da abbasu Maman jaafar(khairan) -
-
-
Mushroom sauce with chips and broccoli
Mushroom yana ciki nawyi vegetable kuma yana karawa mutu lafiya sosai,wana miya kina iya ci shikafa, couscous, spaghetti ko doya .Duk sadan zanyi using mushroom nakan tuna da wata friend dina da bataso mushroom inda tagan inaci tayi ta fada🤣🤣🤣🤣 Maman jaafar(khairan) -
Red Eba and tilapia fish stew (PINON)
#ramadansadaka wana abici yan cotonou da Togo ne suna kirasa da PINON ga dadi ci kuma ga sawki yi Maman jaafar(khairan) -
-
-
Snack
To wana banmasa suna da zanbashi ba🤣sabida yara sukace sunaso snack ma school na rasa me zanyi kawai na shiga kitchen nayi hade hade na da kwabe kwabe😂shine ya bani wana result din kuma yayi dadi dan har oga yaci Maman jaafar(khairan) -
Eggplant sauce with boiled yam
#holidayspecial wana miya nayishi sabida oga yace yana bukata cewa na kona biyu banyiba, dayaje siyo eggplant se ya siyo guda tak a ganinshi wai yagan yanada girma , nace ai dazaran an tafasashi seya dawo karami to haka de nayi miya da guda daya ama yayi dadi sosai 😋😋 Maman jaafar(khairan) -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16595230
sharhai