Red Eba and tilapia fish stew (PINON)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#ramadansadaka wana abici yan cotonou da Togo ne suna kirasa da PINON ga dadi ci kuma ga sawki yi

Red Eba and tilapia fish stew (PINON)

#ramadansadaka wana abici yan cotonou da Togo ne suna kirasa da PINON ga dadi ci kuma ga sawki yi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tilapia fish
  2. Fresh tomatoes
  3. Tatase
  4. Attarugu peper red and green
  5. Tomatoe paste
  6. Onions
  7. Ginger and garlic
  8. Curry and thyme
  9. Black peper
  10. Bay leaves
  11. Gari
  12. Oil
  13. Maggi and salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zakiyi blending albasa, ginger, garlic, black pepper, thyme, pepper

  2. 2

    Seki wanke kifi naki da lemon tsami ki tasne shi seki dawko su spices da kikayi blending ki shafa wa kifi ki barshi yayi marinated ma 2h

  3. 3

    Kiyi blending Tomatoes, tatase, attarugu peper, ginger and garlic and onion

  4. 4

    Ki dora tukuya kisa oil kisa tomato paste kadan kidan soyashi sana seki zuba kayan miyan naki ki barshi ya nuna Sosai

  5. 5

    Sekisa curry, maggi, bay leaves ki barshi ya kara nuna har sekigan oil ya fara fitowa a kanshi

  6. 6

    Seki dawko kifi ki zuba aciki ki yanka albasa ki zuba da green attarugu peper ki barshi ya nuna ma 5mn

  7. 7

    Gashina is ready 😋😋

  8. 8

    Seki kwashe stew din ki bar kadan ciki tukuya ki kara ruwa aciki ki rufe ki barshi ya tafasa

  9. 9

    Da zaran ya tafasa seki kashe wuta ki zuba gari aciki ki tuka yayi lawshi

  10. 10

    Seki kwashe

  11. 11

    Kiyi serving da stew din

  12. 12
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (5)

MJ's Kitchen
MJ's Kitchen @mjrena
Red Eba din ya burge ni👌yayi kyau

Similar Recipes