Crispy potatos

Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
Kano

Thank you @Khulsum kichin

Crispy potatos

Thank you @Khulsum kichin

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mint
2 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

10mint
  1. 1

    Dafarko zaki fere dankalinki na turawa ko wanke ki ajjiye a ge sai ki dakko shafina wann abin fereye dankalin sai ki ringa kamar kina shefe dankalin zaiyyi kamar yanda kikaganshi a hotonn bansan ya zanmiku bayanin ba Amma nasan dai kungane

  2. 2

    Bayannan sai ki ringa diba a wani abun kina zuba Maggi kina zubawa a Mai ya soyu ki kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes