Peppered Chicken

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Done wid my Delicious.. Thank Yhu Cookpad

Peppered Chicken

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Done wid my Delicious.. Thank Yhu Cookpad

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza daya
  2. Kayan miya
  3. Green pp
  4. Albasa
  5. Mai
  6. Kayan kamshi d sinadarn dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kazarki kidorata atukunya kisa kayan kamshi tareda sa sinadarin dandano. Inya nuna ki sauke ki tsane a colander, ya huce saiki sa mai a wuta tai zafi saiki soya kazarki..

  2. 2

    Inkin gama ki yanka green pp da albasa tareda red pp, kisa mai a wuta kadan saiki zuba kayan miya jajjage ya soyu saiki zuba soyayyen kazarki ackn kayan miyan saiki zuba Green & Red pp tareda sliced onion ya turaru saiki sake a mazubi mai kyau

  3. 3
  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes