Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
mutane 4 yawan abinchi
  1. Albasa
  2. tumatir
  3. mai
  4. karas
  5. tsanwan wake
  6. dankalin turawa
  7. kwai
  8. Maggi
  9. kayan kamshi
  10. mayonnaise kadan

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Da farko zaki yanka Albasan ki mai yawa ya danganta da yawan miyanki ki yanka tumatir dinki da karas da wakenki

  2. 2

    A dora mai huta yayi zafi kisa albasanki ki juyashi sosai kisa tumatir da karas da dankalinki kisa maggi da kayan kamshi kwai

  3. 3

    Sai idan anaso ba dole bane a barsu su dahu idan an kusa saukewa sai asa mayonnaise chokali biyu a joya sosai

  4. 4

    Ba'asa yaji a ciki amma idan mutum naso za'a iyasa tarugu kadan idan dankalin ya dahu miya tayi

  5. 5

    Sai a sauke anachi da shinkafa ko taliya ko couscous.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatimazarah Abdulazez
Fatimazarah Abdulazez @cook_36506734
rannar

Similar Recipes