Wainar rogo

sharhi da aka bayar 1
Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Zaria, Kaduna, Nigeria

Tanada dadi gshi bata da wahalar yi

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

20mnts
2 servings
  1. Garin kwaki
  2. Albasa attaruhu
  3. Maggi
  4. Mangyada

Umarnin dafa abinci

20mnts
  1. 1

    Ki xuba ruwa a tukunya ki jajjaga attaruhu d albasa

  2. 2

    Ki xuba acikin ruwan ki xuba maggi ki rufe ya tafasa yana tafasa ki kawo garin kwakinki kina xubawa kina tuqawa d muchiya kmr xkyi eba yadan yi tauri

  3. 3

    Sae ki sauke ki ringa gutsira kina fadi dshi ki soya a mai shkn

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
rannar
Zaria, Kaduna, Nigeria
Proud to be a chef 👩🏻‍🍳 cooking and baking ix my passion 💯I love creating recipes
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes