Wainar rogo

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenhuntchallenge
Abincin gargajiya yana da dadi ga sinadarai masu matukar muhimmanci ajiki ga kara lafiya

Wainar rogo

#kitchenhuntchallenge
Abincin gargajiya yana da dadi ga sinadarai masu matukar muhimmanci ajiki ga kara lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
5 yawan abinchi
  1. Rogo nikakke
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Mai
  6. Ruwan dumi
  7. Lawashi

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki tankade nikakken Rogo kidaka attaruhu,albasa saiki sa acikin Rogo kisa maggi kijuya kiyanka lawashi kisa aciki sai kwaba da ruwan dumi kwabin yayi dauri saiki dinga gutsura da hannu kina fadada shi kiyi tayi harki gama.

  2. 2

    Ki kunna wuta kidura mai idan yayi zafi saiki suya wainar idan gefe yayi kijuya gefen saiki kwashe acida Yaji.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
da gani yayi dadi😋
da Garin rogo wanda ake dan sulub ko kuma garin kwaki?

Similar Recipes