Miyar waken soya

Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
Kano

Wannan miyar akwai dadi 😋 danayi naji dadinta

Miyar waken soya

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan miyar akwai dadi 😋 danayi naji dadinta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 30mint
2 yawan abinchi
  1. 2Waken soya kofi
  2. Kayan miya attarugu albasa,
  3. Tomatos da tattasai
  4. Nama/ganda
  5. Tafarnuwa
  6. Kayan kamshi
  7. Manja/mangayada
  8. Maggi
  9. Alayyahu

Umarnin dafa abinci

1hr 30mint
  1. 1

    Farko zaki wanke wakenki bayan kingyarashi ki hada kayan miyanki akai markade

  2. 2

    Bayan an markado miki zakiga yayi kamar kullun alala amma yanada auki sosaii

  3. 3

    Sai kun kula yauwa sai ki kara yanka albasa kisa mangyada ki soya bayan kinsoya ki kawo mnaja ki zuba kikawo wann markaden naki kijuye kirufe yayi ta dahuwa

  4. 4

    Dama kingyara namnki kintafasa d albasa dakayanqamshi yana gefe

  5. 5

    Sai ki kawomaggi d kayankamshi kizuba inyafara dahuwa kinayi kina juyawa ki barshi ya dahu ki wanke allayyhu ki zuba yayi

  6. 6

    Ki sauke kici da tuwon rice or sakwara or masa da miya shikenn

  7. 7

    Sai ki dakko ki zuba aciki suhadu suyita dahuwa bayan kinga sundahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes