Indomie mai Kayan lambu da kwai

HafsatMasokano @mrsbomoikitchen64
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki tafasa indomie ki kwasheta ki ajje a gefe
- 2
Ki yanka albasa ki da jajjaga attarugu ki yanka carrot da green beans
- 3
Ki hadasu tukun ya ki sa mai ki soya sama kisa ruwa kadan da kayan Dan dano
- 4
Ki kawao indomie
- 5
Food is serve…. Enjoy🫠
Similar Recipes
-
-
-
-
Turararriyar shinafa mai kayan lambu
Tana da dadin ci musamman da rana. Inason Girki #amrah. Oum Nihal -
-
-
-
-
-
-
Indomie with egg
idan ka dawo daga aiki kana jin yunwa baka da zabi sai na dafa indomie😋AA's kitchen
-
-
-
-
-
-
Simple indomie Mai vegetable da meat balls,da dafaffan kwai
Wannan bashida Wani daukan lokaci ga kayatarwa ummu tareeq -
-
-
-
-
Farar indomie mai kwai
Yayi dadi, kuma bakowa yake yinsa ba, Ku gwada zakuyi santi😋😋😋 Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
-
-
Indomie mai kayan lambu
#OMN nadade ina ajiyar kayan lambuna da dan suyata da ta rage ina ganin wann challenge nace toh lockacin anfanin ku yayi😂 Khayrat's Kitchen& Cakes -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16674197
sharhai (2)