Kayan aiki

15 mins
3 servings
  1. Slicebread
  2. Sardine
  3. Attaruhu d albasa

Umarnin dafa abinci

15 mins
  1. 1

    Ki cire gefe d gefe bread dinki ki jajjaga attaruhu d albasa

  2. 2

    Ki xuba sardine acikin kwano kixuba jajjagen ki juya ki daura bread akan toaster

  3. 3

    Ki xuba wann hadin ki kawo wnai bread din ki daura akai sae ki gasa shkn

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (2)

Wanda aka rubuta daga

Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
rannar
Zaria, Kaduna, Nigeria
Proud to be a chef 👩🏻‍🍳 cooking and baking ix my passion 💯I love creating recipes
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes