Umarnin dafa abinci
- 1
Bayan na nika kayan miyana sai na soya sai na zuba sardine bayan nayi mixing sai na shafa a jikin bangare daya sai na dauko dayan side in na rufe shikenan kina haka harki gama
- 2
Nida frying pan nayi using na sa butter kadan na gasa shikenan
- 3
Amma fah da non stick zakiyi using
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Toasted bread
Yarana suna son biredi gasashshe,nayi musu ne Don zuwa makaranta


Bread sandwich


Gasashen bread mai kifi da mayonnaise
#teamsokotoYanada sauqi kuma ga dadi da qosarwa.Zaki iyasa komi da kikeso kaman ketchup da yaji kou garlic dakuma wasu spices


Toasted bread


Bread sandwich
Break fast idea #rukys


Tosted bread


Toasted Bread
#hi dole yanada mahadi Amma kezaki zabi kalar mahadin da kike bukata nidai da shashouka naci nawa kuma dadin ba'a magana.


Toasted bread
Yanada dadin Karin kumallo


Sardine sandwich
Domin breakfast ga sauqin sarrafawa ga dadin dandano😋


Simple sandwich
Sandwich akwai Dadi mussaman idan na hadashi coffee


French toast


Bread roll


Bread
Abinci ne Mai sauki wajen sarrafawa koma ga dadi


Bread sandwich
Oga ya taso daga aiki gashi ya kusa qarasowa sannan ya fada min shine nayi sauri na gasa mishi sandwich saboda Yana so Kuma Yana da sawqin hadawa


Bread wanda aka gasa
#girkidayabishiyadaya


Sandwich bread


Manual toast bread
#boxmaking


Bread da sardin
😋


Roasted Sandwich Bread
Wannan girkin yanada dadi musamman da safe za'a iya yinshi domin yin breakfast dashi.


Bread roll
#ramadansadaqa


Bread egg sandwich
Ga saukin yi ga dadi, idan mutum Nason sa sardine zai Iya Dan kawata girkin Zaki iyasa su tumatir da Koren tattasai


Soyayar bread da kwai


Bread Roll
#sahurrecipecontest Bread Abu me Mai saurin ginsa Amma idan aka sharrafa shi Yana da dadin ci wanann ne yasa na sharrafa nawa ta wannan hanyar,ku biyo ni Dan ganin yadda na sharrafa nawa #sahurrecipecontest


Egg Bread toast II


ToastedBread.. Gasashshen bread
Gaskia naji Dadin wannan abun sosai.. SBD abunda ya burgeni wllhy danaga yayi mana yawa sai Nasa a Fuel ppr nasa a Fridge nai preserving inshi dasafe nasa a Microwave.. Kamar sabo


Slice bread da kwai
#kadunastate


Toasted bread
# sokoto


Special toasted bread


Corn Bread Donut
Thank yhu Fulani really Enjoy it 😍 ❤😋


Toasted bread

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15465915
sharhai (4)